Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mehuman: A chamberlain of Ahasuerus.
Ayoyi game da A chamberlain of Ahasuerus.
A rana ta bakwai, sa’ad da Sarki Zerzes, ya yi tilis da ruwan inabi, sai ya umarci bābānni bakwai waɗanda suke yin masa hidima, wato, Mehuman, Bizta, Harbona, Bigta, Abagta, Zetar da Karkas,