Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Lightning
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Kamannin halittun ya yi kamar garwashi mai cin wuta ko kuwa kamar fitilu. Wuta tana kai da kawowa a cikin halittun; ta yi haske ƙwarai, walƙiya kuma tana wulgawa daga cikinta.
Halittun suna gaggauta kai da kawowa kamar walƙiya.