Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Levi: Avenges the seduction of Dinah

3 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Avenges the seduction of Dinah

  1. “Simeyon da Lawi ’yan’uwa ne, takubansu makamai ne na tā da hankali.

  2. Ba zan shiga shawararsu ba, ba zan shiga taronsu ba, gama sun kashe maza cikin fushinsu cikin ganin dama suka kashe bijimai.

  3. La’ananne ne fushinsu, mai tsanani ne ƙwarai, hasalarsu kuwa, muguwa ce ƙwarai! Zan warwatsa su cikin Yaƙub in kuma daidaita su cikin Isra’ila.