Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da King Agrippa
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ba ni da wata tabbatacciyar maganar da zan rubuta wa Mai Girma game da shi. Saboda haka na kawo shi a gabanku duka, musamman a gabanka, Sarki Agiriffa, saboda a sakamakon wannan bincike zan iya samun abin da zan rubuta.