Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jokshan
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Ta haifa masa Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa.
Yokshan shi ne mahaifin Sheba da Dedan. Zuriyar Dedan su ne mutanen Ashur, da mutanen Letush, da kuma mutanen Lewummin.