Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Jabez: 2. The head of a family

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 2. The head of a family

  1. Yabez ya fi ’yan’uwansa martaba. Mahaifiyarsa ta sa masa suna Yabez, tana cewa, “Na haife shi da azaba.”

  2. Yabez ya yi kuka ga Allah na Isra’ila ya ce, “Ka yi mini albarka ka fadada yankina! Bari hannunka yă kasance tare da ni, yă kuma kiyaye ni daga abin da zai cuce ni, don kada in shiga wahala.” Sai Allah ya ji roƙonsa.