Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Hunting: Of fowl
Ayoyi game da Of fowl
Ka kiyaye ni daga tarkon da aka sa mini, daga tarkon da mugaye suka sa.
Bari mugaye su fāɗa a cikin ragarsu, amma bari ni in zo in wuce lafiya.