Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Heedfulness: Commanded
Ayoyi game da Commanded
Bari idanunka su dubi gaba sosai, ka kafa idanunka kai tsaye a gabanka.
Ka san inda ƙafafunka suke takawa ka bi hanyoyin da suke daram kawai.
Kada ka kauce dama ko hagu; ka kiyaye ƙafarka daga mugunta.