Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Godly Fear: Searching the Scriptures gives the understanding of
Ayoyi game da Searching the Scriptures gives the understanding of
in kuma ka kira ga tsinkaya ka kuma kira da ƙarfi don ganewa,
in ka neme shi yadda ake neman azurfa ka kuma neme shi kamar yadda ake neman ɓoyayyiyar dukiya,
to, za ka gane tsoron Ubangiji ka kuma sami sanin Allah.