Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Food: Men and women did not partake together

2 ayoyi · 4 fannoni

Nemi "Food"

Ayoyi game da Men and women did not partake together

  1. Sa’an nan Ibrahim ya ɗauko dambu da madara da naman ɗan maraƙin da aka gyara, ya kawo a gabansu. Yayinda suke ci, ya tsaya a gindin itace kusa da su.

  2. Sai suka ce masa, “Ina Saratu matarka?” Ibrahim ya ce, “Tana can cikin tenti.”