Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Fat: Forbidden as food

2 ayoyi · 5 fannoni

Ayoyi game da Forbidden as food

  1. Firist zai ƙone su a kan bagade kamar abinci, hadaya ce da aka yi da wuta, mai daɗin ƙanshi. Dukan kitsen na Ubangiji ne.

  2. “ ‘Wannan dawwammamiyar farilla ce ga tsararraki masu zuwa, a inda za ku zauna. Ba za ku ci wani kitse ko wani jini ba.’ ”