Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Epaphroditus: Sick at Rome
Ayoyi game da Sick at Rome
Gama yana marmarin ganinku duka ya kuma damu domin kun ji cewa ya yi rashin lafiya.
Ba shakka ya yi rashin lafiya, har ya kusa mutuwa. Amma Allah ya nuna masa jinƙai, ba shi kaɗai ba amma har da ni ma, don yă rage mini baƙin ciki kan baƙin ciki.