Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Envy: Prosperity of the wicked should not excite
Ayoyi game da Prosperity of the wicked should not excite
sai da na shiga wuri mai tsarki na Allah; sa’an nan na gane abin da ƙarshensu zai zama.
Tabbatacce ka sa su a ƙasa mai santsi; ka jefar da su ga hallaka.
Duba yadda suka hallaka farat ɗaya, razana ta share su gaba ɗaya!
Kamar yadda mafarki yake sa’ad da mutum ya farka, haka yake sa’ad da ka farka, ya Ubangiji, za ka rena su kamar almarai.