Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Enoch: 1. Eldest son of Cain

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. Eldest son of Cain

  1. Kayinu ya kwana da matarsa, ta kuwa yi ciki, ta haifi Enok. A lokacin Kayinu yana gina birni, sai ya sa wa birnin sunan ɗansa Enok.

  2. Aka haifa wa Enok Irad, Irad kuma ya haifi Mehujayel, Mehujayel kuma ya haifi Metushayel, Metushayel kuma ya haifin Lamek.