Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Diligence: Labours of love

3 ayoyi · 41 fannoni

Ayoyi game da Labours of love

  1. Allah ba marar adalci ba ne. Ba zai manta da aikinku da kuma ƙaunar da kuka nuna masa wajen taimakon mutanensa da kuma ci gaba da taimakonsu da kuke yi ba.

  2. Muna so kowannenku yă nuna ƙwazon nan har zuwa ƙarshe, domin ku tabbatar da begenku.

  3. Ba ma so ku zama masu ƙyuya, sai dai ku yi koyi da waɗanda ta wurin bangaskiya da haƙuri suka gāji abin da aka yi alkawari.