Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Conspiracy

2 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. “Kada ku baza rahoton ƙarya. Kada kuma ku haɗa baki da mugayen mutane har da ku zama munafukai ta wurin ba da shaidar ƙarya.

  2. “Kada ku yi abin da ba daidai ba, don galibin mutane suna yin haka. Sa’ad da kuke ba da shaida a gaban shari’a, kada ku ba da shaidar ƙarya a kauce wa gaskiya don ku faranta wa taron jama’a rai.