Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Complicity: General references
Ayoyi game da General references
Duk wanda ya zo wurinku bai kuma kawo koyarwan nan ba, kada ku karɓe shi a gidanku ko ku marabce shi.
Duk wanda ya karɓe shi yana tarayya da mugun aikinsa ke nan.