Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Colosse: A city of Phrygia.
Ayoyi game da A city of Phrygia.
Kun koyi wannan gaskiya daga wurin Efafaras, ƙaunataccen abokin hidimarmu, wanda yake amintacce mai hidimar Kiristi a madadinmu,
wanda kuma ya faɗa mana ƙaunar da kuke yi cikin Ruhu.