Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Collusion

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. In mutanen ƙasar suka kau da idanunsu sa’ad da wannan mutum ya miƙa ’ya’yansa ga Molek, suka kāsa kashe shi,

  2. zan yi gāba da wannan mutum da iyalinsa, zan raba shi da kuma duk waɗanda suka bi shi cikin karuwanci ga Molek daga mutanensu.