Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Brazier: 2. A utensil used for warming houses

3 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 2. A utensil used for warming houses

  1. A watan tara ne sarki kuwa yana zaune a gidansa na rani, wuta kuwa tana ci a kasko a gabansa.

  2. Duk sa’ad da Yehudi ya karanta sashi uku ko huɗu na littafin, sai sarkin ya sa wuƙa ya yanke su, ya zuba a wutar da take ci a kasko, da haka ya ƙone dukan littafin.

  3. Sai sarki da dukan masu yin masa hidima waɗanda suke jin maganan nan ba su firgita ba, balle su keta rigunansu.