Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Appaim
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
’Ya’yan Nadab maza su ne, Seled da Affayim. Seled ya mutu babu yara.
Ɗan Affayim shi ne, Ishi, wanda shi ne mahaifin Sheshan. Sheshan shi ne mahaifin Alai.