Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ambition: Punishment of
Ayoyi game da Punishment of
Yaya aka yi ka fāɗo daga sama Ya tauraron safiya, ɗan hasken asuba! An fyaɗa ka da ƙasa, kai da ka taɓa ƙasƙantar da al’ummai!
Ka yi tunani a ranka ka ce, “Zan hau zuwa sama; zan ɗaga kursiyina sama da taurarin Allah; zan zauna a kursiyi a kan dutsen taro, a can ƙurewar saman dutse mai tsarki.
Zan haura can bisa gizagizai; zan mai da kaina kamar Mafi Ɗaukaka.”
Amma ga shi an gangara da kai zuwa kabari, zuwa zurfafan rami.