Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ai: 2. A city of the Ammonites
Ayoyi game da 2. A city of the Ammonites
“Ki yi kuka, ya Heshbon, gama an hallaka Ai! Ku tā da murya ku yi kuka, ya mazaunan Rabba! Ku sa tufafin makoki; ku ruga nan da can a cikin katanga, gama Molek zai tafi bauta, tare da firistocinsa da kuma fadawansa.