Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Adaiah: 1. Grandfather of Josiah
Ayoyi game da 1. Grandfather of Josiah
Yosiya yana da shekara takwas sa’ad da ya zama sarki, ya kuma yi mulki shekara talatin da ɗaya a Urushalima. Sunan mahaifiyarsa Yedida ’yar Adahiya; mutuniyar Bozkat.