Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Abagtha
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
A rana ta bakwai, sa’ad da Sarki Zerzes, ya yi tilis da ruwan inabi, sai ya umarci bābānni bakwai waɗanda suke yin masa hidima, wato, Mehuman, Bizta, Harbona, Bigta, Abagta, Zetar da Karkas,