Meshech-Tubal
An kuma san shi da: Meshech, Tubal
46.0000, 47.0000 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Meshech-Tubal
“Meshek da Tubal suna can, tare da dukan jama’arsu kewaye da kaburburansu. Dukansu marasa kaciya ne, da aka kashe da takobi domin sun haddasa tsoronsu a ƙasar masu rai.