Skip to content

Leshem

1 verse

33.2400, 35.6500 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Leshem

  1. (Amma ya zama wa mutanen kabilar Dan da wahala su mallaki ƙasar da aka ba su gādo, saboda haka sai suka nufi Leshem suka ci su da yaƙi, suka karkashe mutanen wurin, suka mallake ta, suka zauna a ciki. Suka kuma sa wa Leshem, sunan kakansu, wato, Dan.)