Skip to content

En-hakkore

1 verse

31.7500, 34.9700 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci En-hakkore

  1. Sa’an nan Allah ya buɗe wani rami a Lehi, ruwa kuwa ya fito daga ciki. Da Samson ya sha, sai ƙarfinsa ya dawo, ya kuma wartsake. Aka sa wa wannan maɓulɓula suna En Hakkore, yana nan a Lehi har wa yau.