Beth-eked
An kuma san shi da: house
32.5500, 35.3300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beth-eked
Sa’an nan Yehu ya nufi Samariya. Da ya kai Bet-Eked na Makiyaya,
Sai ya umarta ya ce, “A kama su da rai!” Aka kuwa kama su aka yayyanka kusa da rijiyar Bet-Eked, su arba’in da biyu. Ba a bar wani da rai ba.