Ayyah
An kuma san shi da: Gaza
31.5200, 34.4300 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Ayyah
Ƙasarsu da wuraren zamansu sun haɗa da Betel da ƙauyukan kewayenta, Na’aran wajen gabas, Gezer da ƙauyukanta wajen yamma, da kuma Shekem da ƙauyukan da suka nausa har zuwa Aiya da ƙauyukanta.