Skip to content

Zophar

4 ayoyi

Ayoyin da suka ambaci Zophar

  1. Lokacin da abokan Ayuba su uku wato, Elifaz mutumin Teman, Bildad mutumin Shuwa, da Zofar mutumin Na’ama suka ji wahalar da ta auka wa Ayuba, sai suka shirya suka bar gidajensu suka je don su ta’azantar da shi.

  2. Sa’an nan Zofar mutumin Na’ama ya amsa,

  3. Sai Zofar mutumin Na’ama ya amsa,

  4. Saboda haka Elifaz mutumin Teman, Bildad mutumin Shuwa da Zofar mutumin Na’ama, suka yi abin da Ubangiji ya gaya masu; Ubangiji kuma ya karɓi addu’ar Ayuba.