Skip to content

Jeshaiah

2 ayoyi · 6 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Jeshaiah

  1. Game da Yedutun kuwa, daga ’ya’yansa maza. Gedaliya, Zeri, Yeshahiya, Shimeyi, Hashabiya da Mattitiya, su shida ne duka, a ƙarƙashin kulawar mahaifinsu Yedutun, wanda ya yi annabci, yana amfani da garaya a yin godiya da yabon Ubangiji.

  2. ta takwas a kan Yeshahiya, ’ya’yansa maza da danginsa, 12