Jaddua
Ayoyin da suka ambaci Jaddua
Yohiyada shi ne mahaifin Yonatan, Yonatan kuma mahaifin Yadduwa.
Shugabannin iyalin Lawiyawa a kwanakin Eliyashib, Yohiyada, Yohanan da Yadduwa, da kuma na firistoci, an rubuta su a zamanin mulkin Dariyus mutumin Farisa.