Imri 1 aya · 1 ɗan gida Nemi "Imri" Ayoyin da suka ambaci Imri Nehemiya 3:2Mutanen Yeriko kuwa suka kama ginin daga mahaɗin, Zakkur ɗan Imri kuma ya fara ginin biye da su.