Skip to content

Demas

3 ayoyi

Ayoyin da suka ambaci Demas

  1. Luka ƙaunataccen likitan nan, da kuma Demas suna gaishe ku.

  2. gama Demas, saboda ƙaunar wannan duniya, ya yashe ni ya tafi Tessalonika. Kirssens ya tafi Galatiya, Titus kuwa ya tafi Dalmatiya.

  3. Haka kuma Markus, Aristarkus, Demas da kuma Luka, abokan aikina.