Skip to content
Waƙar Waƙoƙi 8:13-14

Musayar magana ta ƙarshe da kira

Waƙar Waƙoƙi 8:13-14
13
Ke da kike zaune a cikin lambu da ƙawaye suna lura da ke, bari in ji muryarki!
14
Ka zo, ƙaunataccena, ka zama kamar barewa ko kuwa kamar ’yar batsiya a kan dutsen da kayan yaji suke a shimfiɗe.

Rubutun Littafi Mai Tsarki: Biblica® Open Hausa Contemporary Bible™, © 2009, 2020 Biblica, Inc. · CC BY-SA 4.0“Biblica” is a trademark registered in the United States Patent and Trademark Office by Biblica, Inc., used with permission.