Skip to content
Zabura 33:4-5

Adalci da gaskiyar maganar Allah

Zabura 33:4-5
4
Gama maganar Ubangiji daidai ne da kuma gaskiya; yana da aminci cikin kome da yake yi.
5
Ubangiji yana ƙaunar adalci duniya ta cika da ƙaunarsa marar ƙarewa.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options