Skip to content
Ƙidaya 29:39-40

Taƙaitawa da umurni

Ƙidaya 29:39-40
39
“ ‘Ban da abin da kuka yi alkawari, da kuma sadakokinku na yardar rai, a miƙa waɗannan ga Ubangiji a lokacin bukukkuwanku, hadayunku na ƙonawa, hadayu na gari, hadayu na sha da hadayu na salama.’ ”
40
Musa ya faɗa wa Isra’ilawa dukan abin da Ubangiji ya umarce shi.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options