Skip to content
Firistoci 25:8-9

Firistoci 25:8-9

8
“ ‘Ku ƙirga asabbatai bakwai na shekaru bakwai, sau bakwai. Gama asabbatai bakwai na shekaru bakwai za su yi daidai da shekaru arba’in da tara.
9
Sa’an nan a busa ƙaho a ko’ina, a rana ta goma ga wata na bakwai; a Ranar Kafara, a busa ƙaho a dukan ƙasarku.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 75 chars

Options