Skip to content
Ayuba 36:1-4

Elihu ya kāre adalci da ilimin Allah

Ayuba 36:1-4
1
Elihu ya ci gaba,
2
“Ka ɗan ƙara haƙuri da ni kaɗan, zan kuma nuna maka cewa akwai sauran abubuwan da zan faɗa a madadin Allah.
3
Daga nesa na sami sanina; zan nuna cewa Mahaliccina shi mai gaskiya ne.
4
Abin da zan gaya maka ba ƙarya ba ne; mai cikakken sani yana tare da kai.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options