Skip to content
Irmiya 28:16-17

Irmiya 28:16-17

16
Saboda haka, ga abin da Ubangiji yana cewa, ‘Ina shirin kawar da kai daga fuskar duniya. A wannan shekara za ka mutu, domin ka yi wa’azin tawaye a kan Ubangiji.’ ”
17
A wata na bakwai na wannan shekara, annabi Hananiya ya mutu.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options