Skip to content
Ishaya 64:8-9

Rokon Allah a matsayin Uba da Mai siffanta tukwane

Ishaya 64:8-9
8
Duk da haka, Ubangiji, kai ne Ubanmu. Mu yumɓu ne, kai kuma mai ginin tukwane; dukanmu aikin hannunka ne.
9
Kada ka yi fushi fiye da kima, ya Ubangiji; kada ka tuna da zunubanmu har abada. Da ma ka dube mu, muna roƙonka, gama dukanmu mutanenka ne.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options