Skip to content
Farawa 49:1-2

Yakubu ya tattara ’ya’yansa domin annabci

Farawa 49:1-2
1
Sai Yaƙub ya kira ’ya’yansa maza ya ce, “Ku tattaru don in faɗa muku abin da zai faru gare ku, a kwanaki masu zuwa.
2
“Ku tattaru, ku saurara, ’ya’yan Yaƙub maza; ku saurari mahaifinku, Isra’ila.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options