Maimaitawar Shari’a 32:32-34
32
Kuringarsu ta fito daga kuringar Sodom ne, daga gonakin Gomorra kuma. ’Ya’yan inabinsu dafi ne, nonnansu masu ɗaci ne.
33
Ruwan inabinsu dafin macizai ne, mugun dafin gamshaƙa ne.
34
“Ban jibge wannan a ma’ajiya na kuma yimƙe shi a taskokina ba?