Skip to content
Maimaitawar Shari’a 24:8-9

Bin Dokokin Kuturta

Maimaitawar Shari’a 24:8-9
8
Game da cututtukan kuturta, sai ku lura, ku yi yadda firistocin da suke Lawiyawa suka umarce ku. Dole ku lura ku bi abin da na umarce su.
9
Ku tuna da abin da Ubangiji Allahnku ya yi wa Miriyam a hanya, bayan kun fito Masar.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options