Skip to content
Maimaitawar Shari’a 23:7-8

Karɓar Edomawa da Masarawa

Maimaitawar Shari’a 23:7-8
7
Kada ku yi ƙyamar mutumin Edom, gama mutumin Edom ɗan’uwanku ne. Kada ku yi ƙyamar mutumin Masar, domin kun yi zama baƙunta a ƙasarsa.
8
’Ya’yan da aka haifa musu na tsara ta uku za su iya shiga taron jama’ar Ubangiji.
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options