Skip to content
Maimaitawar Shari’a 23:24-25

Hakkokin Girbi da Tsintar Amfanin da ya Ragu

Maimaitawar Shari’a 23:24-25
24
In kun shiga gonar inabin maƙwabcinku, za ku iya cin inabin da kuke so, amma kada ku sa wani a kwandonku.
25
In kun shiga gonar hatsin maƙwabcinku, za ku iya murmure tsabar da hannuwanku, amma kada ku sa lauje ku yanka hatsinsa da yake tsaye.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Reading Width 45 chars

Options