Skip to content
Maimaitawar Shari’a 11:26-27

Maimaitawar Shari’a 11:26-27

26
Ga shi, a yau, ina sa a gabanku albarka da kuma la’ana,
27
albarka in kun yi biyayya da umarnan Ubangiji Allahnku, da nake ba ku;
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options