Maimaitawar Shari’a 1:32-33
32
Duk da haka, ba ku amince da Ubangiji Allahnku ba,
33
shi da ya sha gabanku a tafiyarku, cikin wuta da dad dare da kuma girgije da rana, don yă nemi wurare domin ku kafa sansani, don kuma yă nuna muku hanyar da za ku bi.