Skip to content
1 Korintiyawa 15:58

Gargaɗin ƙarshe

1 Korintiyawa 15:58
Ana nuna aya 58 tare da mahallin da ke kewaye.
55
“Ya ke mutuwa, ina nasararki? Ya ke mutuwa, ina dafinki?”
56
Zunubi ne yake ba wa mutuwa dafi, Doka kuma take ba wa zunubi iko.
57
Amma godiya ga Allah! Shi ne ya ba mu nasara ta wurin Ubangijinmu Yesu Kiristi.
58
Saboda haka, ƙaunatattu ’yan’uwana, ku tsaya da daram. Kada wani abu yă jijjiga ku. Ku ba da kanku kullum ga aikin Ubangiji, domin kun san cewa famar da kuke yi saboda Ubangiji ba a banza take ba.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options